Tura

Kayan aiki

awa
4 yawan abinchi
  1. 3 cupsflour
  2. 1 cupsugar, 1 simas butter
  3. 1 cupmilk,1 tablespoon vanilla flavor
  4. 1tablespoon baking powder
  5. 6eggs

Umarnin dafa abinci

awa
  1. 1

    Dafarko zaki sa sugar a bowl kisa butter dinki guda daya saikita mixing harsai kings yadanyi fari ba lalai

  2. 2

    Sai sugar din ya narke ba saikisa kwai one by one saikisa vanilla flavor.

  3. 3

    Saiki juya sosai saiki shafa butter a gwangwani ki gasa.

  4. 4

    Saikisa flour kisa baking powder ki juyasu saikisa madara ta ruwa ba gari ba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maisha aminu
maisha aminu @maisha2022
rannar

Similar Recipes