Kayan aiki

  1. 3Flour kofi
  2. Bota leda daya
  3. 8Kwai
  4. Baking powder cokali daya
  5. Sugar rabin kofi
  6. Flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na buga bota tare da suga, har sugan ya narke, nakawo kwai nasa aciki, natankade flour da baking powder, sannan nahade komi guri daya, nashafama abun gashi bota nasa flour, sannan nasaka a oven na saita lokaci, dayayi golden nasa tsinke naga yafito lafia bai makaleba alamar yayi kenan.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes