Panke mai Dadi

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Nachi chi da kunun gyada

Panke mai Dadi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Nachi chi da kunun gyada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30minutes
2 yawan abinchi
  1. 3 cupsFlour
  2. Sugar 5Tablespn
  3. Flavour 1 tspn
  4. Mai
  5. ai Ruwa kadan
  6. Yeast 1 Tspn

Umarnin dafa abinci

30minutes
  1. 1

    Ko tankade Flour kizuba a mazubi mai kyau

  2. 2

    Kizuba yeast aruwan dumi zuba ackn flour kizuba sugar sai Flavour ki ta juyawa harayyi

  3. 3

    Rufe ki kaish wajen dumi inya tashi

  4. 4

    Rika diba kina sawa ackn ruwan mai shkenan saikichi abunki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes