#Fanken gishiri da kuli

khadija Muhammad dangiwa
khadija Muhammad dangiwa @cook_20717950

Yanada dadi sosai,yafi fanke da zuma ko sugar dadi

#Fanken gishiri da kuli

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yanada dadi sosai,yafi fanke da zuma ko sugar dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupflour
  2. Gishiri
  3. sugar kadan
  4. yeast
  5. baking powder
  6. Hadinkuli mai dadi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafari zaki kwaba flour ki da gishiri da dan sugar da ruwan Dimi

  2. 2

    Sekirufe ki ajiyeta idan ta tashi seki dora manki awuta idan yayi Zafi seki soya

  3. 3

    Idan kikagama soyawa seki dauko hadin kulinki kibarbadeshi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija Muhammad dangiwa
rannar

sharhai

Similar Recipes