Home made mayonnaise

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
sallari qts Kano

Da yawa mata anason hada abinci da dan salad amma tsadar mayonnaise se ta sa a fasa,to ga sauqi yazo,kudi kadan ya biya miki buqata.

Home made mayonnaise

Da yawa mata anason hada abinci da dan salad amma tsadar mayonnaise se ta sa a fasa,to ga sauqi yazo,kudi kadan ya biya miki buqata.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwai guda uku
  2. Lemon tsami madaidaita guda uku
  3. Pintch of salt
  4. Siga teaspoon daya
  5. Man gyada/kuli gwangwani biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu blender din ki a kusa dake se ki fasa kwai ki jiye a ciki,lemon tsamin ki mulmulashi ya fitar da ruwa sosai se ki yanka ki zuba a chokali ki cire kwallon da sauran abun jiki ruwa kawai ake bukata se ki zuba a kan kwai din.

  2. 2

    Se ki kawo gishiri da siga suma ki zuba a ciki,se ki rufe blender din ki fara markadawa kamar minti biyar ko zakiga yayi kumfa.

  3. 3

    Se ki bude ki zuba mai kadan ki rufe ki sake markadawa na minti biyu a haka zaki ta zuba mai din a hankali kina rufewa kina markada zakiga yanayin kauri,kina kara mai yana kara kauri to har ki gama zuba mai din zakiga ya zama mayonnaise,se a zuba a kwalba a sa fridge dan amfani dashi idan kuma a lokacin ma zaayi amfani dashi to.

  4. 4

    Shi mayonnaise ana cinshi da burodi,salad,potato salad da sauransu.

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
rannar
sallari qts Kano

sharhai (2)

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
Za'a Yi amfani da yolk din kokuma duka za'a sa KwanPls ya yanayin dadinshi bashida banbanci da bama🥺

Similar Recipes