Miya

Umm Muhseen's kitchen
Umm Muhseen's kitchen @cook_20400043
Yobe State

Delicious 😋

Miya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Delicious 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan Miya
  2. Tafarnuwada citta
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Kanwa kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisami kayan miyar ki, kiwanke su, sai ki markada kidaura tukunya akan wuta ki zuba mai da albasa ki soya su idan y soyu ki zuba kayan miyar ki da kk markada ki rufe ki barshi yayi ta tafasa idan d tsami saiki saka kanwa kadan ki barshi ruwan ya tsotse sai kizuba maggi, tafarnuwa da citta ki barshi yadahu sai ki sauke amma zaki rage wuta sbd ki samu mai dinki y fito kmr yadda kk gani a nawa miyar

  2. 2

    Shknn kin kammala miya zaki iya ci da cous cous, shinkafa, taliya,doya, dankali da dai sauran su duk abunda kk so zaki iya ci da shi taku har kullum umm muhseen sai mun hadu a wani girkin ngd

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umm Muhseen's kitchen
rannar
Yobe State
cooking is my favorite 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes