Parpesun naman rago

Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Kano State

Dadin wannan rago baze taba misaltuwa b......😋sai ka gwada kaima\kema zaki gane

Parpesun naman rago

Dadin wannan rago baze taba misaltuwa b......😋sai ka gwada kaima\kema zaki gane

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya da rab
mutum uku
  1. Nama kilo biyu
  2. TafarnuwaYar kadan
  3. Gyadar kamshin Girki guda biyu
  4. Maggi
  5. Onga
  6. Kayan kamshi
  7. Curry
  8. Attarugu
  9. Albasa
  10. Ruwa Kofi takwas

Umarnin dafa abinci

awa daya da rab
  1. 1

    Dafarko zamu wanke naman mu saimu zuba ruwanmu kofi takwas mu zuba a tukunya mu dora a wuta mu zuba kayan kamshinmu akai.....

  2. 2

    Mu wanke attarugunmu mu jajjagashi saimu yanka albasanmu muzuba duka akai....

  3. 3

    Saimu bare tafarnuwarmu mu dakata tareda gyadar kamshin miya shima muzuba akai

  4. 4

    Saimu dakko magginmu da onganmu mu zuba Amman maggin saimun dakashi yazama gari saimu zuba

  5. 5

    Saimu juya mu rufe idan yayi kmr away daya saimu duba muga koh ya dahu in bai dahuba samu barshi yakai har awa daya da rabi

  6. 6

    Shikenan parpesunmu ya kammala😋😋😋👌

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
rannar
Kano State
Its not a big deal for me to write a whole note for my luv with cooking......I love cooking food more than expectation.
Kara karantawa

Similar Recipes