Source din kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
2-3saving
  1. 3kwai
  2. mangyada
  3. maggi
  4. curry
  5. onga
  6. pinch of garlic
  7. attaruhu da albasa
  8. Tattasai

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Kiwnke ayan miyanki sannnan kiraba gida biyu rabi kidaka rabi kuma ki yanka

  2. 2

    Kidaura mangyada a wuta yayi zafi siki zuba dakakken kayan miyananki kidan soyashi saiki zuba ruwa kaman ludayi daya kizuba maggi,onga,curry and garlic saiki dan barshi yadan damu

  3. 3

    Sannan kizuba yankakkun sauran kayan miyanki ki gauraya yahade kijinsa a let it to cook for 3mins sannan kifasa kwan kizuba kiyita juyawa sai ya damu saiki kashe wuta kidan barshi ya nitsu. done

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sufyam Cakes And More
rannar
Gombe State
I really love everything about kitchen not just only cooking and baking🧑‍🍳♥️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes