Tsiren naman rago

Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
Kaduna

Naman rago akwai zaki da dadi. shiyasa tsiren sa yayi dadi gaskia tsiren naman rago akwai dadi sosai

Tsiren naman rago

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Naman rago akwai zaki da dadi. shiyasa tsiren sa yayi dadi gaskia tsiren naman rago akwai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 yawan abinch
  1. Naman
  2. Magi da gishiri
  3. Yajin kuli
  4. Yaji mai zafi
  5. Black pepper kadan
  6. Mangyada
  7. Albasa,tattasai jah,kore da yellow
  8. Tsinke

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nama nacire yadi da kitsan jikinsa,nayan nai fadi dashi,na aje

  2. 2

    Nadauko tsinken tsiran ina tsira naman,bayan nagama na dauko garin kuli nasa magi da gishiri nasa yaji na chakudasu

  3. 3

    Na yayyafama naman ruwa sbd yadda kulin zaikama jikin naman,inadauka daya bayan daya inasawa acikin kulin har nagama.

  4. 4

    Najera akan abun gashi sai ya barbada black pepper nasa mangyada aleda na buda bakin ledan naringa yaryadawa na gasa

  5. 5

    Bayan yagasu na yanka Jan tattasai da kore da yellow da albasa na shinfida wata foil paper na kwqba yajin kuli daruwa na qara sawa naman ina sawa a foil na nakawosu tattasai din duka nazuba narufe nasa a oven naga na minti 10 sbd inason inason suyi laushi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes