Paten wake

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#Beans WANA PATEN WAKE YAYI DADI SOSAI

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupwake (black eyes beans)
  2. 1tatase
  3. 1attarugu
  4. 1onion
  5. 2maggi
  6. 1/2spoun curry
  7. 1spoun crayfish
  8. 1 cupalayaho (spinach)
  9. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na tsince wake na dora kan wuta ya nuna rabi maana nayi parboiled dinsa sena wanke na mayar kan wuta nasa jajage albasa, tatase da attarugu nasa maggi, crayfish da curry kadan sena zuba ruwa na rufe na barshi ya nuna

  2. 2

    Senasa alayaho nasa kifi nasa mai na barshi ya kara nuna ma 5mn shikena sena sawke

  3. 3

    Aci dadi lafiya!

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes