Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na wanke nama dina nasa garlic,ginger,curry, thyme,maggi na dora kan wuta da ya nuna na kwoshe nama na zuba potatoes aciki danaga potatoes din ya kusa nuna senayi blending tatase da attarugu nasa crayfish nazuba aciki na rufe
- 2
After some minutes senasa nama na yanka alayaho na zuba, nasa manja shikena
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Smocked Turkey stew
Inaso nama turkey shine mukecewa nama talotalo musaman smoked one shi smoked Turkey an gasashi kuma asame gishiri test dinshi yakan bi daba dan fresh turkey Maman jaafar(khairan) -
Eggplant sauce with boiled yam
#holidayspecial wana miya nayishi sabida oga yace yana bukata cewa na kona biyu banyiba, dayaje siyo eggplant se ya siyo guda tak a ganinshi wai yagan yanada girma , nace ai dazaran an tafasashi seya dawo karami to haka de nayi miya da guda daya ama yayi dadi sosai 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
Spaghetti, potatoe and spinach
Yarana naso taliya sosai shine nace yaw bari na karamusu da alayaho kuma suji dadinsa sosai dasu da abbasu Maman jaafar(khairan) -
-
-
Eba with turkey and peper sauce
#Hug Wana abici kamata yayi nasashi ma old school recipe 😁sabida yana ciki abici da mukeci a makarata sede miya akaiw yaji sosai sabida attarugu peper nai ake nika wa ama akaiw dadi ina gayata @chefIfeoma, @cookingwithseki da @hajjazee3657 Maman jaafar(khairan) -
Smocked mackerel fish sauce
Wana sauce kina iya cinsa da doya, potatoes, shikafa Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
-
Spinach egg
Wana miya alayaho da kwai kina iya cinsa da doya, potatoes, shikafa, couscous#endofyearrecipe Maman jaafar(khairan) -
Meat Eba and tomato sauce
#FPCDONE Eba abici ne da yawanci yarbawa da igbo suke cinsa shine na sarafa nayi jollof dinsa Maman jaafar(khairan) -
Buka stew
BUKA STEW miya nai na yarbawa wadan suke hada nama iri iri aciki wadan haka kesa taste din miyar yabi danba yayi dadi#MLD Maman jaafar(khairan) -
Smoky Jollof Rice and peppered chicken with plantain
#SallahMeal Na kona biyu banyi jollof rice ba kuma abunda yasa shine oga baicika so jollof rice ba shiyasa bana yawa yisa to se gashi inata marmari shi shine nace to bari nayi koda kadan ne ni da yara muci ama abun mamaki jollof rice din yayi dadi Sosai har oga seda yaci hada nema kari 😂 Maman jaafar(khairan) -
Pate doya
To wana pate dai maigida yace ayi mishi sana yaji yaji sosai ,sana yace da ruwa ruwa yakesonta sabida mura na damushi Maman jaafar(khairan) -
-
Peppered beef meat
Happy Anniversary Admin aunty Ayshat adamawa @Ayshat_maduwa65 Allah ya kara danko soyaya Allah yayiwa zuriya albarka Allah ya kara basira da zaki hannu wana girki nakine muna tayaki murna Allah ya bar soyaya Maman jaafar(khairan) -
-
-
Miyar kubewa dayen (okro soup)
#Hi inaso miyar kubewa shiyasa nake yawa yishi sabida yana wucewa da duk tuwo da kasamu😋😋 Maman jaafar(khairan) -
Native jollof rice
Native jollof rice hadin dafa dukane mai dadi sana shi da manja akeyisa da daddawa Maman jaafar(khairan) -
Quick and Easy Jollof rice
Wana jollof rice banida niya yisa kwasam wata friend dina ta kirani wai zatashigo wajena zuwa anjima shine yasani na tashi hadashi sabida banaji dadi mutu yashigo wajena beci komai ba , to inaciki hadawa shine na tuna cewa ai AUNTY JAMILA TUNAU @Jamitunau tace tanaso ciki week dina ayi postings jollof rice shine na fara dawka pictures kodade inada recipe na jollof Maman jaafar(khairan) -
Tilapia fish peper soup
#ramadansadaka yan uwa ya ibada Allah ya amshi ibadumu da adduoimu yasa munaciki yantantu bayi Maman jaafar(khairan) -
Banga rice
#WAZOBIA Banga rice inda ka gashi seka samani jollof rice ne but kusan daya ne sede shi banga rice da palmnut paste akeyi Maman jaafar(khairan) -
Tilapia stew
#worldfoodday#choosetocookA rayuwata inaso girki sosai musaman ma iyalina Maman jaafar(khairan) -
Wasawasa (yam couscous)
#Gargajiya Wasawasa abici nai da mukeci tun muna yara ana siyar dashi hadai da taliya ko wake to yaw ina zaune kawai sai ya fadomu a rai dama inada gari albo wadan nakeyi tuwo Amala dashi shine na shiga kitchen na hadoshi kuma yayi dadi sosai 😋 Maman jaafar(khairan)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12445315
sharhai