Kayan aiki

  1. For spinach soup
  2. Spinach
  3. 2smocked mackerel fish
  4. 6bigTatase
  5. 2Attarugu peper
  6. 2Onions
  7. 1tablespoon curry
  8. 1tablespoon crayfish
  9. 1tablespoon dadawa(locust beans)
  10. 2maggi
  11. Palmoil
  12. For plantain
  13. 2plantain
  14. 3eggs
  15. 1/2 cupflour
  16. 1/2 cupbreadcrumbs
  17. Vegetable oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na Dora manja kan wuta nasa albasa mai yawa sana nasa grated tatase da attarugu na soya Sosai sana nasa maggi, curry, crayfish

  2. 2

    NASA dadawa na barshi ya kara nuna sai nasa kifi

  3. 3

    NASA Alayaho na rufe na barshi ya nuna sai na sawke

  4. 4

    Zaki samu plantain ki yanka sai ki fara sashi ciki flour

  5. 5

    Sana ciki ruwan kwai daga ruwan kwai sai kisa ciki breadcrumb

  6. 6

    Sai ki soya a oil

  7. 7

    Gashina sai ki hada da miya Alayaho 😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes