Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 40mintuna
3 yawan abinchi
  1. Shinkafa Kofi daya da rabi
  2. Wake Kofi daya
  3. Mangyada soyayye
  4. Yaji dakakke da magi
  5. Latas da tumatir da albasa

Umarnin dafa abinci

Minti 40mintuna
  1. 1

    Ki wanke tukunya ki dora ruwa idan sun tafasa ki wanke wake kisa, saiki bashi minti biyar saiki wanke shinkafa ki sa

  2. 2

    Idan yayi minti shirin saiki tace ki wanke, saiki kara mayarwa a wuta idan ta nina na tsawon minti goma saiki sauke

  3. 3

    Ki yanka latas da tumatir da albasa, idan zakici saikisa latas da tumatir da albasa da maggi da mai da yaji..........

  4. 4

    Na dade banci garau garau ba.....amma wlh lokacin da nayi ina ci ko.........abin baa magana, jinayi ina cikin wata duniyar ta daban, akan dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes