Garau garau
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaki gyara wake ki wanke sai ki dafashi ya dafu.
- 2
Ki dafa shinkafa ya dafu
- 3
Kisa Mai a wuta da albasa ya Dan soyu
- 4
Sai ki gyara cucumber
- 5
Ki hada ki ci.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Garau garau mai kanwa
Ina son shinkafa d wake musamman idan nasa mata kanwa baa mgna😋😋 Sam's Kitchen -
Garau Garau
Garau Garau abincin yan gayu ba😂 kafin nayi aure banason abincin nan amma yanzu na zama Oga akanshi. Agun wata kawata bahaushiya na faracin a lagos 😂 @Sams_Kitchen and @nafisatkitchen bismillan ku Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
-
-
Garau garau
Wannan challenge ne daga cookpad Hausa #Foodex#cookeverypart#worldfoodday Mrs,jikan yari kitchen -
-
Garau Garau
Garau Garau abincine da yayi suna musamman ga nahiyar hausawa ,garau garau yana samuwa ne ta hanyar hada shinkafa da wake ,abinci ne mai gina jiki da kara lafiya musamman in an kawata shi da kayan lambu ire iren tumatir da dogon gurji da sauransu,ga saukin dafawa ga kuma gamsawar wa ga wanda yaci! Akwai hanyoyi da dabaru kala kala da ake amfani dasu wajen girka wake da shinkafa wato garau garau ,ni ga yadda nake dafa nawa ! Chef abdul -
Authentic garau garau shinkafa da wake
Waye bayason shinkafa da wake?😘bana gajiya da cinsa ko kadan musaman yanxu Dana gane cinsa da well seasoned soyayiyar kifi ya Allah😜#world woman day#ranar mata duniya. Khayrat's Kitchen& Cakes -
-
-
-
Garau Garau
Garau Garau girkine na gargajiya Wanda muka gada tun iyaye da kakanni......garau garau abincine mai daukeda sinadarai masu gina jiki gakuma fadi dayake dashi....shiyasa naso na raba wannan kayataccen girki nawa na gargajiya (garau garau) daku.....bayan haka mahaifina ya kasance mason garau garau shisa nima nakesonta kunga kuwa abinda kakeso ka sowa Dan uwanka😘#garaugarauconteste Rushaf_tasty_bites -
-
-
-
-
-
-
Garau garau
Wannan abincin bashida bukatar kudi da yawa musamman awannan lokacin na rashin kudi ahannu Oum Nihal -
-
Garau garau
#oct1strush Idan inajin qyuyan girki nakanyi wnn Don akwai sauqin sarrafawa kuma akwai dadi @Tasneem_ -
-
Garau garau
#garaugaraucontest wanan abinci nada muhimmanci a Kasar mu ta arewa,mutane da dama nasonshi sakamakon yna da dadi mussaman ga wayenda suka iya shi sanan bambancin wanan garau garau din da saura shine saka masa gishiri da sugar domin bashi dandano me dadi dakuma karin lafiya. phateemahxarah -
Shinkafa d wake(garau-garau inji kanawa😂
Mu Dama asalin kanawa ansanmu dason shinkafa d wake shys bana gajiya da chinta Meenarh kitchen nd more -
Garau-garau
Nida iyalina muna son garau-garau kuma bama gajiya da ita shi yasa kullum burina in sarrafata a zamanance Hauwa'u Aliyu Danyaya -
Shinkafa da wake (garau-garau)
Ina son wake da shinkafa, abincine mai kara lafiya ga jiki. Ashley's Cakes And More -
Garau garau daga Zara's delight
Garau garau (shinkafa da wake) abinchi ne wanda baa gajiya dashi kuma akafi amfani dashi a kowanne gida na hausawa musamman kanawa Zara's delight Cakes N More -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15957368
sharhai (5)