Garau garau da nama da kwai

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Wannan hadin akwai dadi kigwada kawai kiji dadinki #garaugaraucontest

Garau garau da nama da kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan hadin akwai dadi kigwada kawai kiji dadinki #garaugaraucontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mintuna50mintuna
Mutane7 yawan abinchi
  1. 1Wake Kofi
  2. 2Shinkafa Kofi
  3. Gishiri
  4. Nama
  5. Maggi
  6. Dafaffen kwai
  7. Kayàn kamshi
  8. Man kuli
  9. Salad
  10. Tunatur
  11. Albasa
  12. Yaji

Umarnin dafa abinci

Mintuna50mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki gyara wake ki dora awuta kiss Dan maggi dunkule kibarshi yaita dahuwa Iran yayi taushi ki wanke shinkafa ki zuba

  2. 2

    Bayan mintuna 15 ki tace ki sake zuba tafasasshen ruwan zafi da gishiri bayan mintuna 15 ki duba idan ruwan ya tsane ta dahu ki sauke.

  3. 3

    Ki wanke nama ki tafasa tareda maggi da albasha da gishiri sai Mayan kamshi idan ya dahu ki core ki soya sannan ki wanke salad da albasa da tumatur ki yanka, saiki bare dafaffen kwai ki yanka kizo kiyi design yadda kikeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes