Tsiren tukunya

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Wannan tsiren ba'a bawa yaro me kiwa😀 #sallahmeatcontest

Tsiren tukunya

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

Wannan tsiren ba'a bawa yaro me kiwa😀 #sallahmeatcontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 40mintuna
mutum 2 yawan a
  1. Tsokar nama
  2. Kuli cokali 5
  3. Mai cokali 3
  4. 1Albasa babba
  5. 4Attaruhu
  6. Kyn dandano
  7. Kyn kamshi
  8. Curry
  9. Cocumber

Umarnin dafa abinci

minti 40mintuna
  1. 1

    Zaki Sami tsokar nama ki yanka Amma Kar tayi tudu sosae sae ki wanke kisa kyn kamshi d Maggi ki tanana

  2. 2

    Edan ruwan y tsotse sae ki kawo kulin d kk daka ki xuba ki jajjaga attaruhu ki zuba kisa Mae ki juya sosae ki rage wuta

  3. 3

    Sae ki yanka albasa ki wanke ki xuba kisa curry d spices ki juya ki yayyafa ruwa kadan ki rufe albasar t nuna sae ki sauke ki yanka cocumber akae wayyo Dadi😋😋

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes