Taliya da sauce

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Inason taliya sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya daya
  2. 4Tattasai kore
  3. Tattasai ja4
  4. 2Albasa
  5. Naman kaza daidai
  6. Sinadaran dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nadafa farar taliya na tsaneta na ajiye gefe, Nasa mangyada a wuta na yanka koren tattasai na da albasa da tattasai ja da sauransu na dora a wuta, nakawo sinadaran dandano nasa aciki, naman kazana nariga nadafa na yanyanka shima naxuba aciki, narufe da marfi har yayi yadda nakeso, watau ya nuna sannan na sauke na zuba akan taliyar

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes