Dafadukan taliya da dankali

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Inason taliya sosai shiyasa nake sarrafata tafanni daban daban

Dafadukan taliya da dankali

Inason taliya sosai shiyasa nake sarrafata tafanni daban daban

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Albasa
  3. Manja
  4. Tafarnuwa
  5. Tumatur
  6. Attarugu
  7. Maggi da sauran kayan dandano
  8. Kifin gongoni
  9. Dankalin turawa guda uku

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nadaura tukunya nasa manja da yayi zafi sai nasa albasa nasoya. Bayan albasan yasoyu sai nazuba jajjagen attarugu da tumatur tare da tafarnuwa. Sai najujjuya nazuba maggi da sauran kayan dandano nadan soyata sai nasa ruwa kadan sai nawanke dankslina wanda nariga da nafereta kuma nayanka kanana nazuba akai sai nakara ruwa dai dai wanda zai iya dafamin taliyar. Sai narufe yatafasa sosai har dankalin yakusan nuna sai nazuba taliya da yakusan nuna sai nasa kifin najujjuya sai narufe zuwa.

  2. 2

    Hudu sai nasauke ta. Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes