Egg muffin

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#Worldeggcontest hmmm wana hadi kwai akaiw dadi kina iya cinsa a duk lokacin da kikeso

Tura

Kayan aiki

  1. 6eggs
  2. 1onion
  3. 1peper
  4. 1yellow and red bell pepper
  5. 2garlic
  6. 1 cupmixed vegetables
  7. 1can tuna chunks
  8. 1maggi
  9. 1tablespoon curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kwai ki fasa kisa a bowl ki bugashi

  2. 2

    Sekisa grated onion, garlic, pepper kisa chopped yellow, red pepper inda kinada green ki kara ni nawa ya kare shiyasa bansaba.sekisa curry, maggi

  3. 3

    Kisa mixed vegetables da tuna chunks ki hadesu sosai

  4. 4

    Seki dawko silicone cup ki shafa oil a cikisa seki zuba hadi kwai a ciki kisa a oven ma 15mn

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (13)

Similar Recipes