LAMB Vegetables stew with Couscous

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#holidayspecial wana abici yan Morocco ne , kodayake ogana bayaso couscous ama yaci wana sabida vegetables stew din sabida yanaso vegetables sosai

LAMB Vegetables stew with Couscous

#holidayspecial wana abici yan Morocco ne , kodayake ogana bayaso couscous ama yaci wana sabida vegetables stew din sabida yanaso vegetables sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Couscous
  2. 500 glamb
  3. 2carrot
  4. 2parsnips
  5. 1swedes
  6. 1brocoli
  7. 1can chickpeas
  8. 4potatoes
  9. 8mushroom
  10. Green beans
  11. 2garlic and 1 ginger
  12. 1tatase and 1 onion
  13. 1attarugu peper
  14. Maggi
  15. Curry
  16. Thyme
  17. Dried raisins
  18. Mixed vegetables
  19. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga vegetables danayi using na wanke na yankasu

  2. 2

    Zaki dora tukuya kisa onion kisa lamb kisa grated ginger garlic, pepper, kisa curry, thyme, maggi kita juyawa har se kigan nama ya sake color ya fara fito da ruwa

  3. 3

    Sekisa tomato sauce ki barshi ya nuna sosai ma 10mn

  4. 4

    Seki dawko su vegetables dinki ki zuba ama badan brocoli sabida shi yanada sawri nuna seki zuba ruwa ki rufe ki barshi ya nuna har seki gan su vegetables dinki su nuna

  5. 5

    Sekisa brocoli daga karshe ki barshi ya nuna ma 3mn seki sawke

  6. 6

    Ma couscous na dawko bowl nasa couscous nasa maggi, curry, pepper senasa dried raisins nasa oil na zuba tafasashe ruwa a kanshi na rufe na barshi ma 10mn

  7. 7

    Daya nuna senasa mixed vegetables shikena

  8. 8

    Senayi serving da vegetables stew da dafafe kwai

  9. 9
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes