Dan-tamatsitsi

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Dan tamatsitsi yana daya daga cikin alawar da take yin tashe a da can baya sosai kasancewar yanada dadi takai har gidan da ake bada sari muke zuwa mu siyo sbd yafi arha. Kusan shekaru 23 sai yau Allah yayi zan gwada. Alawar tayi dadi sosai #alawa

Dan-tamatsitsi

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan

Dan tamatsitsi yana daya daga cikin alawar da take yin tashe a da can baya sosai kasancewar yanada dadi takai har gidan da ake bada sari muke zuwa mu siyo sbd yafi arha. Kusan shekaru 23 sai yau Allah yayi zan gwada. Alawar tayi dadi sosai #alawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

25minutes
10 yawan abinchi
  1. 1Sukari Kofi
  2. Ruwa Rabin Kofi
  3. Lemon tsami karami rabi
  4. Kala wacce akeso
  5. flavor na gari Dan kadan
  6. Farar leda

Umarnin dafa abinci

25minutes
  1. 1

    Ga kayayyakin da ake bukata nan

  2. 2

    A dora tukunya akan wuta

  3. 3

    Sannan a zuba sukari a ciki

  4. 4

    Sannan a kawo ruwa a zuba akai

  5. 5

    Sai a barshi wuta kadan kadan yayi ta dahuwa har ya fara danko

  6. 6

    Sanna a kawo ruwan lemon tsami a zuba akai a juya za aga dankon ya karu

  7. 7

    Sannan a zuba fukebo a juya ya hade guri daya sai a kashe

  8. 8

    Daga nan sai a raba gida 3

  9. 9

    A zuba duk kalar da ake so. Nayi amfani da pink Kore da kuma shanshanbale.

  10. 10

    Sai a jujjuya su hade guri daya

  11. 11

    Anayi ana Sauri sai a yayyanka Leda a du ga zuba hadin ana kullewa

  12. 12

    Idan ya sha iska kafin a gama sai a zuba ruwa a tukunya a dora abin a ciki zai narke sai a karasa kullawa.

  13. 13

    Sannan a yayyanka bakin ledar don ya zama gwanin shaawa.

  14. 14

    Alawar tanada dadi musamman wannan da na sa nata flavor next level kenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes