Mango&strawberry smoothie

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge yana dadi ga kara lfy

Mango&strawberry smoothie

#kitchenchallenge yana dadi ga kara lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15minti
2 yawan abinchi
  1. 1Mango
  2. 1 cupStrawberry
  3. Evaporated milk 1 tin

Umarnin dafa abinci

15minti
  1. 1

    Zaki fereye bayan mango kiyanka kanana kisa ablender asa strawberry,evaporated milk a markada.

  2. 2

    Zaki juye a glass cup asha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes