Bread roll

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

kai ba magana dadi

Bread roll

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

kai ba magana dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hi
  1. maggi
  2. burodi
  3. nama
  4. tafarnuwa
  5. kishiri
  6. curry
  7. Albasa
  8. attaruku
  9. mai
  10. kwai

Umarnin dafa abinci

hi
  1. 1

    Ki samo burodi wanda aka riga aka yanka sai ki murzata tayi fadi kaman haka

  2. 2

    Da farko zaki sa mai a wuta sai ki yanka albasa ki soyashi sama sama sai kisa nikekken naman ki kisa maggi kiyi ta juyawa sai ki sa sauran kayan kanshi kisa ruwa ki rufe ki bari yanuna har ruwan ya tsose sai ki debo wannan hadin naman kina sawa kina nadewa kaman haka sai sai ki kulle bakin a toothpick sai kisa a ruwan kwai ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes