Doughnut mai kwakwa

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Hmmmm, tunda naci wannan na daina shaawar doughnut mara kwakwa sam

Doughnut mai kwakwa

Hmmmm, tunda naci wannan na daina shaawar doughnut mara kwakwa sam

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
mutum hudu
  1. Flour rabin tiya
  2. Sugar gwangwani 3
  3. 1Kwakwa
  4. Flavour tea spoon
  5. Barking powder half tblspn
  6. Butter simas half
  7. gwangwaniMai rabin
  8. 1Tiara optional
  9. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Za,a zuba sugar, butter, flavour, barking powder,mai,da tiara, sai a zuba ruwa kamar rabin gwangwani, a zuba kwakwar da aka goge ayita juyawa har ta narke.

  2. 2

    Sai a zuba flour a juya ta sosai ta hade,sai a rika kara ruwa kadan kadan,kar a cika ruwa, sai a shimfida buhu a bugata sosai harya hade sosai,a rufe abarshi for 10 mnt.

  3. 3

    Sai a fara yan kawa da cutter zai bada shape din doughnut.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes