Kayan aiki

4 yawan abinchi
  1. 2Wake kofi
  2. 5Tarugu
  3. 1Albasa
  4. Kifi soyayye(ki cire qayar)
  5. 1Koren tattasai
  6. Curry cokali 1
  7. Thyme
  8. Gushiri
  9. 5Maggi
  10. Fulawa 1/2 cup for coating
  11. Mai
  12. Dipping batter
  13. 1Fulawa Kofi
  14. 1/2 cokaliBaking powder
  15. 1/2 cokaliCurry
  16. 2Maggi
  17. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara wakenki,ki saka a pot, ki saka,curry da gishiri,ki barshi y dafu sosai.

  2. 2

    Sai ki sauke ki daka turmi.kiyi grating tarugu da albasa,da koren tattasai.

  3. 3

    Sai ki kwashe wakenki a roba,ki saka kifinki,ki saka kayan da kikayi grating, ki saka magi,sai ki motsa komai y hade.

  4. 4

    Sai ki mulmulashi kamar ball,madai daita,sai ki saka acikin garin fulawa kiyi coating dinshi,sai ki aje gefe.

  5. 5

    Ki sami wani mazubu,ki saka fulawarki,ki saka curry,maggi,da baking powder,sai ki saka ruwa ki kwaba kamar zakiyi wainar fulawa,amma kada yayi ruwa sosai.

  6. 6

    Sai ki daura mai a wuta,yayi zafi,sai ki dauko wakenki da kika mulmulashi ki tsoma shi kicin wannan fulawar da kika kada,sai ki saka amai,ki barshi y soyo.

  7. 7

    Idan yayi sai ki tsame a kwando.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai (3)

Sudha Agrawal
Sudha Agrawal @SudhaAgrawal_123
Hello dear 🙋
All your recipes are yummy. You can check my profile and like, comment, follow me if u wish 😊😊

Similar Recipes