Potatoes fish pie

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Potatoes fish pie abici ne turawa England ,akaiw dadi😋

Potatoes fish pie

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Potatoes fish pie abici ne turawa England ,akaiw dadi😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Potatoes
  2. Fish(mara kashi)
  3. Cheese
  4. 3tablespoon of four
  5. 2 cupof whole milk
  6. Butter
  7. Cheese
  8. 1tablespoon of mustard
  9. Parsley
  10. Sweet corn
  11. Green peas
  12. Carrot
  13. Broccoli
  14. Eggs
  15. 1maggi
  16. Garlic
  17. Pepper
  18. Onion and spring onions

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dafa potatoes dinki kisa butter kiyi mashed dinsa ki ajiye gefe

  2. 2

    Kisamu Kifi mara kashi

  3. 3

    Ki dora tukaya kan wuta kisa 1 tablespoon of butter, kisa 3 tablespoons of flour, kisa 2cup na whole milk

  4. 4

    Kisa jajage albasa,peper and garlic,kisa maggi 1,kisa kifi

  5. 5

    Sai kisa sweet corn, parsley and 1 tablespoon na mustard ki barshi ya nuna in low heat for 3mn seki sawke

  6. 6

    Sai ki samu oven dish ki shafa butter a cikisa,sai ki dawka hadi ki zuba aciki, kisa spring onions, da dafafe kwai

  7. 7

    Kisa cheese, da mashed potatoes, sai ki kara zuba cheese kansa kisa a oven

  8. 8

    Shikena inda ya gasu seki dafa carrot, green peas da brocoli ki hada dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes