Tuwan madara

Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083

Sister nace Taki siyarwa ☺️

Tuwan madara

Sister nace Taki siyarwa ☺️

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20minute
10 or 20 yawan abinchi
  1. 4 cupMadara
  2. suger 2cup or 1 1/2cup
  3. 1Vanilla cukali
  4. Food colour cukali 1 idan Baki so tayi kala da yawa
  5. 1 cupRuwa

Umarnin dafa abinci

20minute
  1. 1

    Dafarko ki fara tasa ruwanki 1cup se ki samu, jug ki juye, ki rufe, seki dauko suger ki zuba seki dauko, 1/2 na ruwan zafin nn ki zuba, idan suger ya narke seki dauko madarar ki ki zuba, idan Kinga ta danyi tauri se ki zuba ruwan Nan na jug, Amma kadan karki zuba dayawa, 🤦na manta acikin ruwan suger din Zaki zuba food colour din, idan kika Gama, seki dauko ledar sukari, ki Dan shafa Mai, ko butter ajikin ledar, seki zuba tuwan madarar acikin ledar ki Dan murza.

  2. 2

    Seki dauko, abin shape kidinga dannawa idan Kuma bakida abin shape Zaki iya yin ta haka..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes