Vanillah nd chocolate cake

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Zaki iyaci da lemo ko shayi

Vanillah nd chocolate cake

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Zaki iyaci da lemo ko shayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Butter rabin leda
  2. 3Kwai
  3. Sugar rabin kofi
  4. Flour kofi 1 da rabi
  5. Madara
  6. 1Vanillah flavour mirfi
  7. Cocoa powder yadda kke so

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara narka sugar da butter,ya narke sosai

  2. 2

    Saikisa kwai da flavour shima ki buga sosai,saki kesa flour akai kina cigaba da bugawa

  3. 3

    Sannan ki dama madar ki zuba akai saiki raba kwabin biyu daya kisamai cocoa,saiki zuba a mazubin dazaki gasa ki gasa

  4. 4

    Idan kika zuba vanillah saikisa mai cocoa shine zai baki haka,saiki yanka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes