Meat pie

Meenas Small Chops N More
Meenas Small Chops N More @Amina006
Abuja

Meat pie ne da akayi a abun gasa biredi,ba gashin cikin oven ba,gashin kan oven cikin mintuna qalilan,yayi laushi da dadi.

Meat pie

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Meat pie ne da akayi a abun gasa biredi,ba gashin cikin oven ba,gashin kan oven cikin mintuna qalilan,yayi laushi da dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour 2cups Baking powder 1tspn Butter 2 tblspn Salt
  2. Nama
  3. Dankalin turawa
  4. Carrot
  5. Sinadarin dandano
  6. Sinadarin kamshi
  7. Albasa
  8. Attarugu
  9. Flour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dough din zakiyi mixing butter da flour din sossai sanan kisa sauran ingredients ki kwaba. Sai kiyi kananan ball ki rufe.

  2. 2

    Kina dauka daya bayan daya kina rolling yayi felefele sanan ki daura kan pan dinki ki zuba filling din ki sake rufewa da wani sheet ki rufe ki daura akan gas kisa wuta can kasa.

  3. 3

    Yadda zakiyi naman kuma ki soya shi da kayan kamshi kisa attarugu da albasa da kika jajjaga,kisa dafaffen Irish da kika yanka kanana kidan sa ruwa ki sa dandano sai ki barshi na minti uku,ki kwaba flour kisa yadanyi kauri.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenas Small Chops N More
rannar
Abuja

sharhai

Similar Recipes