Fried rice

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

Yayi dadi sosai

Fried rice

Yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shunkafa
  2. Kayan lambu wanda kike so
  3. Su carrot da dusu koran tattase
  4. Sinadaran fried rice din
  5. Dasu maggi da gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Sai ki taffasa shinkafan ki ki siyaye ki ajiye a gefe sai kisa mai a wuta kisa albasa da attaruku ki soyasu sama sama sai ki dauko shinkafan kisa a ciki kiyita soyawa kisakisa su sinadaran dasu maggi kiyi ta soyawa sai kisa ruwan zafi a kai in kinasa ruwan nama kisa a sai ki dauko kayan lambun in shikafan ya kusan nuna ki barbada a kai ki juya in tayi minti kadan shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes