Fried Rice

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dora ruwa akan akan tukunya, Idan ya tafasa sai ki zuba shinkafarki ki rufe tafasa daya zaiyi ki sauke ki wanke tsaf sai ki saka a collender.

  2. 2

    Sai ki dauko carrot dinki ki kankareshi sai ki yayankashi slice, green peas kuma ki jika shi, sai ki yanyanka albasarki slice ki jajjaga attaruhu.

  3. 3

    Sai ki zuba Mai a tukunya ki zuba attaruhu da kayan hadinki sa ki zuba spices dinki ki bar su su soyu, idan suka soyu sai ki dauko shinkafarki Kina zuba a hankali kinda juyawa har ki gama sai ki rife ki barta tayi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateemerh's cake nd more
rannar
KANO
I love cooking 🍽
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes