Kayan aiki

  1. 2Fulawa kofi
  2. Yeast cokali 1
  3. Sugar cokali 1
  4. Gishiri kadan
  5. Mai
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade fulawa ki xuba kayan hadinki ki kawo ruwa kikaga shi kamar kwabin funkaso sai ki rufe kisa awaje mai dumi ko rana kibarshi yatashi.

  2. 2

    Inya tashi kidora mai awuta yaixafi kirinka diba kina sassakawa inyayi kijuya har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

Similar Recipes