Fanke

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#5freerecipe sinak ne wanda akeji dashi yana dadi gasaukin yi bakashe kudi

Fanke

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#5freerecipe sinak ne wanda akeji dashi yana dadi gasaukin yi bakashe kudi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 awa da rabi
5 yawan abinchi
  1. 4 cupFlour
  2. Sugar 4tablespoon
  3. Yeast 1 teaspoon
  4. Ruwa 1cup idan bai isaba saiki kara

Umarnin dafa abinci

1 awa da rabi
  1. 1

    Kidankade flour kisa yeast, sugar kisa ruwa kikwaba ki bugashi sosai kirufe kisa arana yatashi sawon awa daya.

  2. 2

    Idan yatashi kikuma bugashi kidura Mai awuta idan yayi zafi saiki sami ruwa kitsuma hannunki saiki debo kwabin ki gutsuru saiki sa acikin mai kita sawa kibarshi yasuyu kasan Sannan kijuya gefen idan yayi kikwashe acida shayi ko lemo

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

sharhai

Similar Recipes