Kayan aiki

  1. 3Flour Kofi
  2. 1Butter
  3. Sugar Kofi daya
  4. Milk
  5. 1Egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki mixn flour da sugar sannan ki saka milk ki juya ki kawo egg da flavor ki zuba

  2. 2

    Ki saka flour ki kwabashi sannan Kiyi shaping dinsa dogo kisa fork ki sossoka

  3. 3

    Ki saka a baking tray ki gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes