Kayan aiki

  1. Wake
  2. Manja
  3. Maggi
  4. Attaruhu,tattasai d albasa
  5. Farin mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara wakenki ki surfashi ki cire dusar sannan ki daurayeshi ki yanka albasa kisa attaruhu d tattasai ki markada

  2. 2

    Sai ki saka maggi d gishiri kadan inkinaso kisa farin maggi ki juya ki xuba manja d farin mai kadan

  3. 3

    Ki kawo robobin ki ki xuxxuba ko ki kulla a leda sai ki dafa. Shikenanan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

Similar Recipes