Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsof flour
  2. 1/2 cupof sugar
  3. 1 1/3 cupof lukewarm water
  4. 1tablespoon of yeast
  5. Man gyada
  6. Pinch of salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade flour sai a auna Kofi biyu a zuba kwano a zuba sugar Rabin kofi a Kai,a saka yeast babban cokali guda Daya,a saka gishiri kadan sai a jujjuya

  2. 2

    A kawo ruwan dumi Kofi daya da kwata a zuba akai a kwaba Shi sosai a barshi yayi minti talatin

  3. 3

    Idan yayi minti talatin zai tashi sosai sai a dora Mai a wuta idan yayi zafi sai a fara soya fanken idan ya soyu sai a tsame shi

  4. 4

    Shikenan an gama😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes