Puf puf 3

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Inason abun seyasa nakeyinsa sosai

Tura

Kayan aiki

  1. 2 1/2 cupsFulawa
  2. Banking powder 2tspn
  3. 2 tspYeast
  4. 1/4 cupSugar
  5. Nutmeg pinch
  6. 2 tspFlavor vanilla
  7. 2Madaran gari peak sachet
  8. 1Egg
  9. Salt pinch
  10. 2 cupsRuwan dumi
  11. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kihada komai kigarwaya se kifasa koyi daya se kidama da ruwa mai dumi kaurinsa kamar yadda kike gani Dan in yatashi zai Kara sakewa

  2. 2

    Sekibarsa yatashi inyatashi zakiga yayi dadidai kamar haka

  3. 3

    Se kisoya amai kamar haka

  4. 4

    Shikenan kingama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai (7)

Khayrat's Kitchen& Cakes
Khayrat's Kitchen& Cakes @khayrat123
Favourite ki gwada sa banana akwai dadi sosai

Similar Recipes