Gurasa bandashe

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Kamar ko wane lkaci yauma n dawo dg exam ga gaji g yunwa sai nayi wannan gurasar, gurasa gsky akwai dadi musamman idan yajin kulinki yayi dadi hmmmm baa cewa komai naji dadin wannan gurasar sosai ga sauki, ga dadi ,ga kuma kosarwa😋😋

Gurasa bandashe

Kamar ko wane lkaci yauma n dawo dg exam ga gaji g yunwa sai nayi wannan gurasar, gurasa gsky akwai dadi musamman idan yajin kulinki yayi dadi hmmmm baa cewa komai naji dadin wannan gurasar sosai ga sauki, ga dadi ,ga kuma kosarwa😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa 1 + ½ cups
  2. 1 tspYeast
  3. Ruwan dumi
  4. Gyanyen Albasa
  5. Yajin kuli mai dadi😋
  6. Mai
  7. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada flour d yeast ki juya saiki kwaba da ruwan dumi kadan kifara kwaba shi kwabin yayi kamar na fanke wato karya yi ruwa kuma kar yayi tauri bayan kin gama Sai kisa a rana ko wuri mai dumi dan ya tashi kmr hk

  2. 2

    Zaki daura fry pan a wuta ki barshi yayi zafi saiki zuba kullinki a kai ki barshi har sai bayan yayi zakiga yayi bula_bula saiki juya izuwa dayan bangaren shima idan yayi saiki cire ki saka wani HK zakiyi harki kammala

  3. 3

    Zaki wanke ganyenki d kuma albasarki ki yanka saiki zuba akan gurasarki ki zuba kuli ki saka mai enjoy😋😉

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes