Tura

Kayan aiki

30mins
3 yawan abinchi
  1. 2 cupsFlour
  2. 5Egg
  3. Butter half
  4. 1 tbsBaking powder
  5. 1 cupSugar
  6. cupMadara half

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    A hada butter da sugar aita bugawa har ya narke

  2. 2

    Afasa kwai Xuba ajuya

  3. 3

    Akawo duk dry ingredients axuba ajuya

  4. 4

    Sai ai baking a toaster

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mameeyabdullah
mameeyabdullah @ammar2021
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes