Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupFlour
  2. 1 cupSugar
  3. 250 gButter
  4. 4Egg
  5. Baking powder 1 Tspn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada sugar da butter ki saka a mixer ki yi mixing din su sosai sai ki kawo kwai ki fasa aciki ki gauraya

  2. 2

    Sai ki tankade fulawa ki saka baking powder akai,sai ki zuba acikin su butter kadan kadan kina mixing har fulawar takare

  3. 3

    Sai ki dauko gwangwanayin yin cake ki shafesu da butter sai ki zuba kwabin cake dinki aciki sai ki gasa a oven ko kiyi local baking

  4. 4

    Nayi amfani da local baking (Zaki sami tukunya mai Kyau sai ki zuba rai rai akai ki daura a wuta idan tayi safi,sai ki jera gwangwanayinki Sakai,sai ki rufe,ki barshi y basu).

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Next time zan saka madara aciki da flavour

Similar Recipes