Taliya da sauce

Nayishi ne sbd ina sauri kuma inajin yunwa zantafi school
Taliya da sauce
Nayishi ne sbd ina sauri kuma inajin yunwa zantafi school
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki samu tukunyarki Mai kyau wacce aka tsaftaceta ki daura ta Kisa ruwa.ki barshi ya tafasa.
- 2
Idan ruwanki ya tafasa saikisa taliyanki ya dahu, saiki tsantsameta acikin kwalandan ki,sai ki dan zuba ruwa aknshi don starch din yafita Sai barshi yagama tsiyayewa.
- 3
Yadda xamu hda sauce dinmu da farko zamu yanka albasa ki, kizuba Mai ki soya albasar basosai ba.
- 4
Saiki zuba attarugunki da kika jajjagashi ya Dan soyu kadan.
- 5
Saikii zuba kayan dandanonki sannan ki zuba kifin ki da kika Dan tafasa kika cire qarnin sa da lemon tsami.
- 6
Idan yadanyi mintina kadan shkn sauce naki ta gamu.
- 7
Aci Dadi lfy😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Taliya da miya
Taliya abincine mai saukin yi ga sauri naje school nadawo around 5 ga azumi taliya shine abinda yafara zuwa min a rai sharp sharp nayi ma mai gida #1post1hope# Ammaz Kitchen -
No wahala spaghetti jollof
A duk lokacin dana dawo dg mkrnta na kwaso gajiya g Kuma yunwa😩😩 nakanyi kokari wajen saukakawa kaina hanyar sarrafa girki domin ina bukatar na huta, hutawa bazata yiwuba idan ciki d yunwa wannan ma nayi shine bayan n dawo dg mkrnta a gajiye 😥😥kuma alhmdllh baa cewa komai tayi dadi sosai Sam's Kitchen -
-
Farar taliya da wake da miya
Girkin nan yayi dadi sosai kuma an yaba sosai.gashi ma sauri amma yayi dadi kam.. Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Simple Spaghetti Jellop
Ya zama na musamman kuma cikin qanqanin lokaci sbd nayi baqi ina sauri nabasu sadywise kitchen -
Dafa dukan taliya da manja
Dafiwat sauri nayi sbd yarona yace shi yakeson ci kuma bansa kayaki dayawa acikiba duke da haka yayi dadi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
Noodles a saukake
Idan INA sauri kuma inajin yunwa nakanhi wannan sharp-sharp noodles din #kanocookout Meenat Kitchen -
-
-
Taliya dahuwar kalwa(daddawa)
Nayishine saboda Buda Baki Ina zumiNaji sha'awan cin shi ne HAJJA-ZEE Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Miyar bushesshen kubewa da kifi
Nayishi ne agdan mu kuma kowa yaji dadinshi sosai Ammie_ibbi's kitchen -
Patera da miyan kwai
Wannan girkin nayishi sbd yarana suna sonshi sosai kuma yanada dadi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Taliya da Sausage
#Taliya 😂😂A gsky wanann abincin gajiyace tasani yinsa nadawo agajiye gashi Yau takama alhamis kuma lkc shan Ruwa yakusa ganin banyi komaiba yasa naxabi nayi Taliyarnan cikin Sauri kuma becimin lkc ba minti 30 nayi nagama komai kuma yay dadi sosai 💃😍😘🤗😋 Mss Leemah's Delicacies -
-
Doya da taliya
nayi wannan girkin ne saboda yarana guda biyu wannan yace doya yakeso wannan yace taliya yake so shiyasa na hada kowa yaci abunda yakeso 😅😂😅 Mrs Mubarak -
Jallof din Taliya da Alayyahu
Wannan girki bantaba ganin anyishi ba, na kirkiroshi kuma gsky kowa yayi santi, gashi ba nama amma yayi dadi😋😋💃💃 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
More Recipes
sharhai (12)