Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Maggie
  5. Onga
  6. Curry
  7. Kirfa
  8. Naana

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiwanke kazanki tas kisa atukunya se kiyanka albasa kijajjaga attaruhu se kisa su kayan dandano ki da yayan kanshin se kijefa Karan kirfa daya kidan barbada naana sekiruba ruwa shikenan sekibari yanuna in kazarki tanuna se kisauke zakiyiya cida bread, doya, dankali da koma me wanda kikeso ninaci da doya

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes