Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa qaramini kwano
  2. Tarugu(10)
  3. Albasa babba(1)
  4. Maggie star (6)
  5. Farin maggi (daya)
  6. Gishiri (rabin cokali)
  7. Ruwa(babban cup daya da rabi)
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade filawarki sae ki zuba ta cikin roba

  2. 2

    Sae ki wanke tarugunki ki daddakashi ki zuwa acikin filawarki

  3. 3

    Ki kawo Maggie star inki guda 6 ki murza acikin filawarki sae ki fasa farin maggi ki zuba ki kawo gishirinki rabin babban cokali sae ki zuba

  4. 4

    Ki zuba ruwa babban kofi daya da rabi sae ki motsa da ludayi ko koshiya, ki motsa da kyau saboda gudun dunkulewar maggi

  5. 5

    Sai ki daura pan inki Kan wuta ki saka mai kadan,ki Dan jujjuya pan in sbd mai ya kai ko ina,sai ki zuba kwabin ki yanda kikeson girmanshi.haka zaki ta yi har ki gama

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes