Fanke a sauqaqe

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

😗

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 minti
4 yawan abinchi
  1. Flour babban cokali 5
  2. cokaliYeast rabin babban
  3. Madara ta ruwa rabin kofi
  4. Sukari babban cokali daya da rabi

Umarnin dafa abinci

30 minti
  1. 1

    Ki hade duka kayan hadin waje daya a roba ki kwa6a ki ajiyeshi a waje mai dumi ya tashi na minti 10

  2. 2

    Ki daura mai akan wuta ki riqa diba kina soyawa😍

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afaafy's Kitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes