Dafadukan taliya da macaroni

Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891

Wannan abinci yana da sauki ga dadi

Dafadukan taliya da macaroni

Wannan abinci yana da sauki ga dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya rabin leda
  2. Macaroni rabin leda
  3. Mai
  4. Tumatir
  5. Albasa
  6. Curry
  7. Maggi star

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na daura tukunya kan wuta nasaka mai na zuba markade kayan miya na barshi ya soyu na sayar da ruwa nasaka maggi da curry na barshi ya tafasa

  2. 2

    Nasaka macaroni na saka taliya na barsu suka nuna

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891
rannar

sharhai

Similar Recipes