Taliya da miyar dunkulallen nama

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @Umcy1997
Kano

Na dawo dg aiki a gajiye km ina so naci abinci Mai dadi Wanda bazai dauki lokaci ba km dama ina da minced meat shine kawai nayi wnn girkin

Taliya da miyar dunkulallen nama

Na dawo dg aiki a gajiye km ina so naci abinci Mai dadi Wanda bazai dauki lokaci ba km dama ina da minced meat shine kawai nayi wnn girkin

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 2mintuna
mutum 4 yawan a
  1. Taliya leda 1 da rabi
  2. Karas da curry
  3. Nikakken nama
  4. Attaruhu, tumatur, albasa da tumaturin leda
  5. Mai
  6. Tafarnuwadanyar citta
  7. Dandano, kayan qamshi
  8. Taliya
  9. Miya

Umarnin dafa abinci

awa 2mintuna
  1. 1

    Na tafasa ruwa na zuba curry da yankakken karas na karya taliya na zuba na juya data nuna na tace na dauraye na bari tatsane na ajiye a flask

  2. 2

    Na samu nikakken nama nasa danyar citta da tafarnuwa da attaruhu da albasa duk jajjagaggu sai nasa spices da dandano na cakuda shi na shafa Mai a hannu na na mulmula shi kmr ball sai nasa Mai yy zafi nasa meat balls ina na na rage wuta bayan ya soyu na kwashe na zuba kayan Miya Wanda na markada a blender na juye su a tukunya byn sun tsotse na zuba Mai na zuba tumatir in leda na barsu suka soyu nasa dandano da spices sai nadan sa ruwa kadan na juye meat balls Dina a cikin bayan tayi na sauke

  3. 3

    Na zuba a plate na saka ganye a gefe sbd na Saba cin ganye sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

Similar Recipes