Date and coconut smoothie

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Ko bance komai ba kunsan dai yadda kwakwa da dabino keda dadi😋😋bare kuma idan an karawa dadi dadi 😋😋an kara masa Zuma d kuma madara😋😋kunsan abun baa cewa komai wannan shi ake cewa baa bawa Yaro mai qiwa😋😋 #ramadansadaka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 15Dabino
  2. Coconut 1 madaidaiciya
  3. Zuma 2 tbp
  4. 1/2 cupMadara
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Abubuwan bukata

  2. 2
  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes