Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/4na kankana
  2. 5ayaba
  3. 1/4na abarba
  4. 2big mango
  5. 1/2na kwakwa
  6. 2 tbspzuma
  7. 2 tbspsugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke gabadaya fruits dinki ki cire bawan kiyankasu,ki kankare bakin da ke bayan kwakawa ki gogata.

  2. 2

    Sa'annan ki dauko abin markade ki zuba gabadaya fruits dinki da kk yanka da kwakwa da Zuma da sugar, ki markadasu sama sama kama markaden jajjage.

  3. 3

    Idan yayi ki saka a fridge yayi sanyi ko kisa ice cubes.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deejah wali
deejah wali @cook_16959529
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes