Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Kayan miya
  3. Spices
  4. Water
  5. Palm oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko na tafasa wake yayi mun yadda nakeso na tsame na ajiye a gefe

  2. 2

    Nasa tunkunya a wuta na zuba manja yayi zafi na zuba kayan miya dasu maggi yadan soyu nasa ruwa ba dayawa saboda wake yanada ruwa

  3. 3

    Na juya shikenan na barshi ya karasa 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Xahra’s Cuisine
Xahra’s Cuisine @cook_18272167
rannar
Jos
I love cooking 👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳
Kara karantawa

Similar Recipes