Kayan aiki

  1. 5 cupsRidi
  2. 2 cupsSugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki wanke ridi,ki rege saboda yashi sai ki zuba a turmi ki surfa kaman na minti 10-15 bayan ya surfu sai ki juye ki shanya a rana ya bushe.

  2. 2

    Ki zuba a tukunya ki cigaba da juyawa har sai kin ji kamshi ya cika gida ya kuma canxa kala kadan.bayan ya soyu sai ki juye ki aje yayi sanyi,bayan yayi sanyi sai ki bakace dusan da ke ciki da kika surfa.

  3. 3

    Ki narka sugar sai ki kawo ridin ki ruba ki juya sosai sai ki juye kiyi shaping din shi yadda kike so.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
rannar
Biu,Borno State

Similar Recipes